1 Sam 1:9 HAU

9 Wata rana a Shilo bayan da sun gama cin abinci, sai Hannatu ta tashi. Eli, firist, kuwa yana zaune a kujera a bakin ƙofar masujadar Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sam 1

gani 1 Sam 1:9 a cikin mahallin