1 Sam 10:14 HAU

14 Kawun Saul kuwa ya tambaye shi, shi da baransa, “Ina ne kuka tafi?”Saul ya ce, “Mun je neman jakuna, da ba mu same su ba, sai muka tafi wurin Sama'ila.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 10

gani 1 Sam 10:14 a cikin mahallin