16 Saul kuwa ya ce wa kawunsa, “Ya faɗa mana a fili an gane jakunan.” Amma bai faɗa wa kawunsa zancen sarautar da Sama'ila ya faɗa masa ba.
Karanta cikakken babi 1 Sam 10
gani 1 Sam 10:16 a cikin mahallin