11 Gari na wayewa, sai Saul ya raba mutanen kashi uku, suka fāɗa wa sansanin Ammonawa da kisa tun da sassafe har rana tsaka, aka warwatsa waɗanda suka tsira ɗaya ɗaya.
Karanta cikakken babi 1 Sam 11
gani 1 Sam 11:11 a cikin mahallin