1 Sam 11:8 HAU

8 Sa'ad da Saul ya tara mutane a Bezek, aka sami mutum dubu ɗari uku (300,000) daga Isra'ila, dubu talatin (30,000) kuma daga Yahuza.

Karanta cikakken babi 1 Sam 11

gani 1 Sam 11:8 a cikin mahallin