1 Saul yana da shekara talatin sa'ad da ya ci sarauta, ya yi shekara arba'in da biyu yana sarautar Isra'ila.
Karanta cikakken babi 1 Sam 13
gani 1 Sam 13:1 a cikin mahallin