1 Sam 13:10 HAU

10 Yana gama miƙa hadayar ke nan, sai ga Sama'ila ya iso.Saul kuwa ya fita don ya tarye shi, ya gaishe shi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:10 a cikin mahallin