1 Sam 13:21 HAU

21 duk lokacin da za su koɗar bakin garma da fartanya sai su biya sulusin shekel ne, ladan koɗar gatari da shirya abin korar shanun noma sulusin shekel ne.

Karanta cikakken babi 1 Sam 13

gani 1 Sam 13:21 a cikin mahallin