1 Sam 14:18 HAU

18 Sai Saul ya ce wa Ahaija, “Kawo akwatin alkawarin Allah a nan.” Gama a wannan lokaci akwatin Allah yana hannun Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:18 a cikin mahallin