37 Saul kuwa ya yi tambaya ga Ubangiji, ya ce, “In runtumi Filistiyawa? Za ka bashe su ga Isra'ilawa?” Amma Ubangiji bai amsa masa a wannan rana ba.
Karanta cikakken babi 1 Sam 14
gani 1 Sam 14:37 a cikin mahallin