1 Sam 14:4 HAU

4 A tsakanin mashigin dutse inda Jonatan yake so ya bi zuwa sansanin Filistiyawa, akwai dutse mai tsayi a kowane gefe. Sunan ɗaya Bozer, ɗayan kuma Sene.

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:4 a cikin mahallin