1 Sam 14:40 HAU

40 Ya kuma ce, “Dukanku ku tsaya waje ɗaya, ni kuma da Jonatan, ɗana, mu tsaya waje ɗaya.”Sai jama'ar suka ce wa Saul, “Ka yi abin da ya yi maka kyau.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:40 a cikin mahallin