1 Sam 14:7 HAU

7 Sai mai ɗaukar masa makamai ya ce, “Ka yi abin da yake a zuciyarka, ga shi, ina tare da kai, gama ina goyon bayanka, kamar yadda zuciyarka take haka kuma tawa.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 14

gani 1 Sam 14:7 a cikin mahallin