1 Sam 15:16 HAU

16 Sa'an nan Sama'ila ya ce wa Saul, “Dakata, in faɗa maka abin da Ubangiji ya faɗa mini a daren jiya.” Sai Saul ya ce, “Faɗa mini.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:16 a cikin mahallin