1 Sam 15:26 HAU

26 Sama'ila ya ce wa Saul, “Ba zan tafi tare da kai ba, gama ka ƙi umarnin Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ƙi ka da zama Sarkin Isra'ila.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:26 a cikin mahallin