1 Sam 15:28 HAU

28 Sai Sama'ila ya ce masa, “Yau Ubangiji ya yage sarautar Isra'ila daga gare ka. Ya ba da ita ga maƙwabcinka wanda ya fi ka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:28 a cikin mahallin