1 Sam 15:33 HAU

33 Sama'ila ya ce masa, “Kamar yadda takobinka ya mai da mata marasa 'ya'ya, haka za a mai da mahaifiyarka ta zama marar ɗa.” Sai Sama'ila ya sassare Agag gunduwa gunduwa a gaban bagade a Gilgal.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:33 a cikin mahallin