1 Sam 15:35 HAU

35 Daga ran nan Sama'ila bai ƙara saduwa da sarki Saul ba, har rasuwar Sama'ila, amma ya ji juyayin Saul. Ubangiji kuwa bai ji daɗi da ya sa Saul ya zama Sarkin Isra'ila ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:35 a cikin mahallin