1 Sam 15:6 HAU

6 Ya ce wa Keniyawa, “Ku tafi, ku rabu da Amalekawa, don kada in hallaka ku tare da su, gama kun yi wa dukan Isra'ilawa karamci lokacin da suka fito daga Masar.” Keniyawa kuwa suka fita daga cikin Amalekawa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 15

gani 1 Sam 15:6 a cikin mahallin