1 Sam 16:16 HAU

16 Saboda haka muna so ka ba mu izini mu tafi, mu nemo mutum gwanin kiɗan garaya, domin sa'ad da mugun ruhun nan da Allah ya sa maka, ya hau kanka, sai ya kaɗa maka garayar don ya sauka.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:16 a cikin mahallin