1 Sam 16:18 HAU

18 Sai wani daga cikin samarin ya amsa, ya ce, “Na san wani ɗan Yesse mutumin Baitalami. Shi gwanin kiɗan garaya ne, jarumi ne kuma, mayaƙi, mai lafazi, kyakkyawa, Ubangiji kuwa yana tare da shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:18 a cikin mahallin