1 Sam 16:2 HAU

2 Sama'ila kuwa ya ce, “Ƙaƙa zan yi wannan? Gama idan Saul ya ji zai kashe ni.”Sai Ubangiji ya ce, “Ka tafi da ɗan maraƙi, ka ce, ka zo ne ka miƙa wa Ubangiji hadaya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:2 a cikin mahallin