1 Sam 16:23 HAU

23 Tun daga ran nan zuwa gaba, a duk lokacin da mugun ruhun nan da Allah ya sa masa ya hau kansa, sai Dawuda ya ɗauki garaya, ya kaɗa masa. Sa'an nan mugun ruhun ya sauka, sai Saul ya wartsake.

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:23 a cikin mahallin