1 Sam 16:8 HAU

8 Sa'an nan Yesse ya kira Abinadab ya wuce a gaban Sama'ila. Amma Sama'ila ya ce, “Ubangiji kuma bai zaɓi wannan ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 16

gani 1 Sam 16:8 a cikin mahallin