1 Sam 17:25 HAU

25 Suka ce, “Kun ga mutumin nan da ya fito? Lalle ya fito ne don ya nuna mana raini. Duk wanda ya kashe shi, sarki zai arzutar da shi, ya ba shi 'yarsa aure, ya kuma 'yantar da gidan mahaifinsa cikin Isra'ila.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:25 a cikin mahallin