1 Sam 17:30 HAU

30 Sai ya rabu da shi ya tafi wurin wani, ya sāke yin tambaya irin ta dā, mutane kuma suka ba shi amsa irin ta dā.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:30 a cikin mahallin