1 Sam 17:36 HAU

36 Baranka ya taɓa kashe zaki da beyar, wannan arne zai zama kamar ɗaya daga cikinsu, tun da yake ya raina rundunar Allah mai rai.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:36 a cikin mahallin