1 Sam 17:41 HAU

41 Bafilisten kuma ya nufo Dawuda, mai ɗaukar masa garkuwa yana gabansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:41 a cikin mahallin