1 Sam 17:47 HAU

47 Taron jama'ar nan kuma za su sani Ubangiji yakan yi ceto ba da takobi da mashi ba, gama yaƙi na Ubangiji ne, zai bashe ku a hannunmu.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:47 a cikin mahallin