1 Sam 17:52 HAU

52 Mutanen Isra'ila da na Yahuza suka tashi suka runtumi Filistiyawa, suna ihu, har zuwa Gat da ƙofofin Ekron. Filistiyawan da aka yi wa rauni suka yi ta faɗuwa a hanya tun daga Shayarim, har zuwa Gat da Ekron.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:52 a cikin mahallin