1 Sam 17:55 HAU

55 Sa'ad da Saul ya ga Dawuda ya tafi ya yi yaƙi da Goliyat, ya ce wa Abner, sarkin yaƙinsa, “Abner, ɗan wane ne wannan saurayi?”Abner ya amsa, ya ce, “Ranka ya daɗe, ya sarki, ban sani ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:55 a cikin mahallin