58 Saul ya tambayi Dawuda, ya ce, “Saurayi, kai ɗan wane ne?”Dawuda ya amsa, ya ce, “Ni ɗan baranka ne, Yesse, mutumin Baitalami.”
Karanta cikakken babi 1 Sam 17
gani 1 Sam 17:58 a cikin mahallin