1 Sam 17:7 HAU

7 Gorar mashinsa ta yi kama da dirkar masaƙa. Nauyin ruwan mashinsa na baƙin ƙarfe shekel ɗari shida ne. Mai ɗaukar masa garkuwa yana tafe a gabansa.

Karanta cikakken babi 1 Sam 17

gani 1 Sam 17:7 a cikin mahallin