1 Sam 18:11 HAU

11 Yana cewa a ransa, “Zan nashe shi in kafe shi da bango.” Sau biyu yana cakar Dawuda da mashi, amma Dawuda ya goce.

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:11 a cikin mahallin