1 Sam 18:8 HAU

8 Wannan waƙa ta ba Saul haushi, ya ce, “Sun ba Dawuda dubun dubbai, amma dubbai kawai suka ba ni, me kuma ya rage masa, ai, sai sarauta.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 18

gani 1 Sam 18:8 a cikin mahallin