1 Sam 19:10 HAU

10 Saul kuwa ya yi shiri ya nashi Dawuda, ya kafe shi ga bango. Da ya nashe shi, sai ya goce, mashin ya sami bangon. Dawuda kuwa ya gudu, ya tsere.

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:10 a cikin mahallin