1 Sam 19:15 HAU

15 Saul kuma ya sāke aiken manzannin su tafi su ga Dawuda, ya ce musu, “Ku kawo shi nan wurina a kan gadonsa don in kashe shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:15 a cikin mahallin