1 Sam 19:24 HAU

24 ya kuma tuɓe tufafinsa, ya yi ta annabci a gaban Sama'ila. Ya kwanta huntu dukan yini da dukan dare. Don haka aka riƙa yin karin magana da cewa, “Har Saul ma yana cikin annabawa?”

Karanta cikakken babi 1 Sam 19

gani 1 Sam 19:24 a cikin mahallin