1 Sam 2:10 HAU

10 Za a hallakar da maƙiyan Ubangiji,Zai yi musu tsawa daga Sama.Ubangiji zai hukunta dukan duniya,Zai ba sarkinsa iko,Zai sa zaɓaɓɓen sarkinsa ya zamamai nasara.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:10 a cikin mahallin