1 Sam 2:17 HAU

17 Zunubin 'ya'yan nan maza na Eli ya yi yawa a gaban Ubangiji, gama sun wulakanta hadayar Ubangiji ƙwarai da gaske.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:17 a cikin mahallin