1 Sam 2:25 HAU

25 Idan mutum ya yi wa wani laifi, Allah yakan kāre shi, amma idan mutum ya yi wa Ubangiji zunubi, wa zai kāre shi?”Amma ba su ji maganar mahaifinsu ba, gama Ubangiji ya riga ya yi shirin kashe su.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:25 a cikin mahallin