1 Sam 2:29 HAU

29 Me ya sa kuke haɗama a kan hadayuna da sadakokin da na umarta? Eli, don me kake girmama 'ya'yanka fiye da ni, ka bar su suna ta cinye rabo mafi kyau na hadayun jama'ata Isra'ila?

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:29 a cikin mahallin