1 Sam 2:3 HAU

3 Kada ku ƙara yin magana ta girmankai,Ku daina maganganunku na fariya,Gama Ubangiji Allah shi ne masani,Yana kuma auna dukkan aikin da mutum ya yi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:3 a cikin mahallin