1 Sam 2:32 HAU

32 Za ka kasance da damuwa da jin kishi, za ka duba dukan albarkun da zan sa wa Isra'ila, amma a gidanka ba za a taɓa samun wanda zai rayu har ya tsufa ba.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:32 a cikin mahallin