1 Sam 2:8 HAU

8 Yakan tā da matalauci daga cikin ƙura,Yakan ɗaga mai bukata daga zaman baƙin ciki.Ya sa su zama abokan 'ya'yan sarki,Ya ɗora su a wurare masu maƙami.Harsashin ginin duniya na Ubangiji ne,A kansu ya kafa duniya.

Karanta cikakken babi 1 Sam 2

gani 1 Sam 2:8 a cikin mahallin