1 Sam 20:21 HAU

21 Zan aiki yaro ya tafi ya nemo kiban. Idan na ce masa, ‘Duba, ga kiban kusa da kai, ka kawo su,’ To, sai ka fito, ka zo, wato lalle kome lafiya ke nan, ba abin da zai cuce ka.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:21 a cikin mahallin