1 Sam 20:26 HAU

26 Saul kuwa bai ce kome a wannan rana ba, gama ya zaci wani abu ya sami Dawuda, kila ba shi da tsarki, lalle kam Dawuda ba shi da tsarki.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:26 a cikin mahallin