1 Sam 20:36 HAU

36 Sai ya ce wa yaron, “Yi gudu, ka nemo kiban da zan harba.” Sa'ad da yaron ya ruga, sai ya harba kibiya gaba da shi.

Karanta cikakken babi 1 Sam 20

gani 1 Sam 20:36 a cikin mahallin