1 Sam 21:10 HAU

10 Sai Dawuda ya tashi, yana gudu ke nan daga wurin Saul. Ya tafi wurin Akish, Sarkin Gat.

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:10 a cikin mahallin