1 Sam 21:6 HAU

6 Firist ɗin kuwa ya ba Dawuda tsattsarkan abinci na ajiya, gama ba wani abinci a wurin, sai gurasar ajiyewa kaɗai wadda akan kawar, a sāke sa wata mai ɗumi a ranar da aka kawar da ita.

Karanta cikakken babi 1 Sam 21

gani 1 Sam 21:6 a cikin mahallin